×
Gujewa daga Ilhadi (Musanta samuwar Allah) zuwa Musulunci
Harshen Hausa

Gujewa daga Ilhadi (Musanta samuwar Allah) zuwa Musulunci

Mawallafi: Haitham Tal'at
Reads: 757

Siffantarwa

Da sunan Allah, godiya ta tabbata ga Allah, kuma tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, da Alayan sa da Sahabban sa da kuma waɗanda suka jiɓince shi ؛ bayan haka: Wannan wani ɗan ƙaramin littafi ne: "Gujewa daga ilhadi (Musanta samuwar Allah) zuwa musulunci". Dan ƙaramin littafin zai gabatar da wani bayani ga "Dabi'ar ilhadi' da matsalolin sa, kuma yaya Ilhadi yake warwara idan ya haɗu da abubuwa bayyanannu na hankali da ɗabi'ar da aka halicci mutum da ita. Gujewa daga Ilhadi (Musanta samuwar Allah) zuwa Musulunci ; Dr. Haitham Talaat
Download PDF

Scan to download

Open this link on your device or scan the QR code to download the book directly.

https://islamic-invitation.com/downloads/islam-and-atheism-face-to-face_hausa.pd...